Yanzu Yanzu Kamfanin MTN Sunfitar Da Sabuwar Sanarwar Yadda zaka biya bashin dasuke binka Kuma Kasamu Bonus nakira Mai Tarin Yawa

0

Yanzu Yanzu Kamfanin MTN Sunfitar Da Sabuwar Sanarwar Yadda zaka biya bashin dasuke binka Kuma Kasamu Bonus nakira Mai Tarin Yawa



 




Step by step yadda zaka biya bashi a MTN abaka bunus


Ba lailai bane agane me nake fada arubuce ba amma idan baka gane ba ka be hotunan step by step insha Allah zaka gane 


Dafari ka Bude wallet da MOMO AGENT 

Wani zece taya zai bude  kawai *671# zaka danna idan already kana da ita sai kayi amfani da ita idan kuma bakada ita Aka gani sai kayi creating waleet din take 


Mudawo batun biyan bashi abasa bunus 


Abu dazakq dannan indan ka mallaki momo walet shine 


1= *671# zebaka uption na momo kamar momo transfer, buy Airtime and data dadai sauransu saika danna number 2 buy Airtime and data zai baka wani option din bayan ka sannan 


Sai ka danna 2 MTN AWUF4U PLUS

Sai ka danna  anan kosa kanka zakayi wa babu ruwanka da self muddun kana bukatar bunus dinnan zakayi using awuf4uplus ne 


Daga nan zaka saka musu phone number wadda ake bi bashin misali idan ana bina bashin 200 to bawai 200 zansaka ba zansaka 230 naira ne koma nawane adadin abinda ake nina naira 30 kachal zan kara wasu zasu ce wanda ake bi 1000 fa shima wannan 30 naira zai kara duk bunus zaishiga koma nawane indai ka kara 30 naira akan abinda ake binka to bunus zai sauka akan layinka kuka ka biya bashinda kamfani ke binka 


Gamasu 399 suka dai duk karin kenann misali ana bina 399 kage kanan zan saka 429 sai abani bonus dinan baburuwan ka da point dayake zuwa bayan abinda ake binka zaka rubuta iya abinda yake minus ne


Daga nan kuma sai ka saka code shike nan kabiya wa muyun bashi


Kunna Cikakken video yacce zakayi kabiya bashi 👇👇👇















INA MASU AMFANI DA MTN GA DAMA TASAMU


Assalamu alaikum 👋 Masu amfani da layin MTN muna da wani sabon tsari wanda zakuji dadin yin waya. Kuna iya kiran ☎️ Duk hanyar sadarwa a kan farashi mai araha

Wannan tsari zai baku damar biyan duk wani kudi da MTN suke binku bashi cikin sauki
Idan suna Binka kudi za a biya maka bashin da suke binka sannan kuma zaka samu kyautar kudin kira 

misali suna binka:

100 zaka bamu 150
Zaka samu kyautar 1800

200 zaka bamu 300
Zaka samu kyautar 3200

500 zaka bamu 700 
Zaka samu kyautar 6500

1000 zaka bamu 1300
Zaka samu kyautar 12000

2000 zaka bamu 2500
Zaka samu kyautar 24000



Domin Karin bayani zaka iya tuntubarmu a watsapp ko kakirani Kai tsaye 08039682670 / 07038506302


Allah ubangiji yarabamu da sharrin bashi 🤲🤲🤲🤲

Post a Comment

0 Comments
Post a Comment (0)
To Top