Babbar sanarwa daga bankin nirsal micro finance Duk wanda ya san ya samu approved na COVID-19 TCF a baya Kuma ba'a biyashi ba to ya Gaggauta zuwa NIRSAL microfinance finance Bank Wanda yake kusa dashi.
Akwai kuma mutanin Dake ganin alat ya shigo su a karkashin bankin nirsal microfinance finance bank na kudin su da akama Approved Amman basa fita kwatata, to yanzu ka garzaya bankin nirsal microfinance finance bank domin a baka kudin ka.
Akwai wadanda suka ga shigowar kudin a asusun nirsal microfinance finance bank amman Kuma kudin sun fita, Kaima kayi sauri kaje nirsal microfinance finance bank dake kusa da Kai domin ka karbe kudin ka.
Abdulrahman dahiru kurah

